fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Namiji nake so amma ba kowane sakarai ba, wanda bai taba taba mace ba nake so>>Inji Wannan Budurwar

Wata kyakkyawar matashiya ta bayyana cewa tana son Namiji, amma wanda bai taba-taba mace ba take so.

 

Ta bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda tuni Samari masu lashe baki da jiran ko ta kwana suka fara cewa gasu.

Wasu kuwa cewa sukayi ai ba zata samu ba, musamman ma dai a shafukan sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo:Kamar Safara'u, Itama Rayya ta fara wakar Hiphop

Leave a Reply

Your email address will not be published.