Wata mata data canja halaitarta zuwa ta maza ta nuna yanda ta dauki ciki ta haihu.
Matar asalinta Macece amma ta ce ta yi canjin halitta ta koma Namiji, saidai ba’a canja mata al’aurarta ba da kuma mahaifarta ba.
Dalilin haka ta samu damar daukar ciki har ta haihu.