fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Nan da 2024 zan kammala matatar man da zan gina>>Abdulsamad Rabiu

A watan Matu na wannan shekarar ne ake saran Shahararren dan kasuwarnan, Abdulsamad Rabiu zai kammala gina matatar mansa wadda zata rika samar da mai ganga 200,000 a kullun.

 

Da yake magana akan wannan aiki, Abdulsamad ya bayyana cewa yayi niyyar gina matatar man ne lura da makudan kudaden da gwamnatin tarayya ke kashewa wajan shigo dashi daga kasashen waje.

 

Ya kara da cewa nan da shekarar 2024 ake sa ran zasu kammala ginin matatar man.

“ Nigeria consumes over 50million liters of fuel daily and over 90 of that is imported with about 35 percent of the country’s scarce foreign currency spent on imported products. This, coupled with low crude prices due to low demand arising from the Coronavirus pandemic offers us huge opportunity to invest in projects that would help us conserve more funds, leveraging the low cost technology being deployed by Axens of France offering us far lower cost than what it should be” He said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *