fbpx
Friday, July 1
Shadow

Nan da awanni 48 zamu bayyana mataimakin Atiku>>Inji PDP

Shugaban jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya bayyana cewa, suna shirin bayyana sunan wanda zaiwa Atiku Abubakar takarar mataimakin shugaban kasa nan da awanni 48.

Ya bayyana hakane a wajan taro na musamman da aka yi na masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da suka zauna dan fitar da wanda zaiwa Atiku mataimakin shugaban kasa.

 

Yace zasu yi kokarin ganin sun samarwa da ‘yan Najarian mataimakin da zasu yi na’am dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ina bin matakan da suka kamata don shawo kan membobin PDP da suka fusata kan zabar abokin takarana, cewar Atiki Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.