fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Nan da Sati 2 Coronavirus/COVID-19 zata dawo gadan-gadan>>Boss Mustapha

Sakataren gwannatin tarayya kuma shugaban kwamitin dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19,  Boss Mustapha ya bayyana cewa nan da Sati 2 Coronavirus/COVID-19 zata yi tsanani.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai inda yace 1 cikin mutane 3 da suka dawo daga kasashen waje ne kawai ke zuwa a musu gwajin cutar.

Yayi gargadin cewa duk wanda suka kama da wannan laifi akwai yiyuwar zasu kwace fasfonsa. Ya bayyana cewa zaben jihohin Ondo da Edo da aka yi ya jawo fargaba yanda nan da makwanni 2 cutar ta Coronavirus/COVID-19 zata tsananta a kasarnan.

 

“The PTF at the last briefing cautioned on the need to avoid complacency on account of the low number of infections published daily and the possibility of a second wave. That advice was premised on the fact that risk perception remains very low and sample collection has been on the decline.”

 

“The PTF is highlighting these issues repeatedly because we remain at risk of importation, having opened our airspace and massive spread as a result of the protests. The next week or two remain critical.

 

“The PTF similarly announced sanctions as a consequence of any infraction. Having observed serious non-compliance to the level of 65%, the need has arisen to activate the sanctions, including the suspension of the passports of such defaulting individuals for a period of six months minimum.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.