Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, nan da watan Satumba na shekarar 2022, Jami’ar Sufuri ta Daura zata fara aiki.
Amaechi ya bayyana hakane bayan ziyarar da ya kai wajan aikin tare da mukarrabansa.