fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Nan gaba kadan shugaba Buhari zai sake bada mamaki>Orji Kalu

Sanata Orji Kalu ya baiwa Inyamurai baki kan cewa su kwantar da hankalinsu zasu ji dadin mulkin shugaban kasa,  Muhammadu Buhari.

 

Yace nan gaba kadan zai baiwa inyamuran mamaki ta hanyar yi musu ayyukan raya kasa.

 

Kalu yace shugaban kasa, Muhammadu Buhari na da kyakkyawar niyya akan Inyamurai inda ya jawo hankulansu da cewa ya kamata su goya masa baya.

 

Ya kuma yi kira ga ‘yan siyasa dasu nemi hadin kai maimakon cimma burikansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.