fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Nasan ku jajirtattu ne ku riga kora ‘yan bindiga idan sun kawo maku farmaki, Gwamnan jihar Ondo ya fadaw ‘yan jiharsa

Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu yayi kira ga al’ummar jiharsa cewa su daina tsoron ‘yan bindiga.

Yace su riga jajircewa suna kora su cikin daji ba wai su rika guduwa cikin gidajensu ba idan sun kawo masu hari.

Sannan yace koma basu kawo masu su riga farautarsu domin shi ya san ‘yan jiharsa jajirtattu ne.

A karshe yace abokinsa gwamnan jihar Zamfara watau Bello Matawalle fushi ne yasa shi har ya cewa mutane au sayi bindugu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ba zamu roki kungiyar malamai ta ASUU ta janye yajin aiki ba, iyayen dalibai suka mayarwa gwamnatin tarayya martani

Leave a Reply

Your email address will not be published.