zamo na kowa koda kowa bai zamo naka ba.
Yiwa kowa fatan alheri koda akwai masu yima fatan sharri,
saka dukkanin musulmi a cikin addu’arka koda babu mai sakaka a cikin addu’arsa.
Nufi kowa da alheri koda akwai masu nufanka da sharri.
Kyautata tsakaninka da Allah kada kadamu da abinda mutane suke cewa akanka.
Allah ya kyautata rayuwarmu Ameen.