Saturday, July 20
Shadow

Nawa ne farashin dala a yau

Farashin dala ya dan fadi kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Mayu na shekarar 2023.

An kulle kasuwar dalar akan ana sayen dala a farashin Naira 1,339.33.

Idan aka kwatanta da farashi Naira 1,482.81 da aka sayi dalar a ranar Juma’a, ana iya cewa an samu ci gaba.

Karanta Wannan  Dangote ya bayyana masu son ganin sun karyashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *