Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wannan kayataccen hoton nasa kusa da motarsa ta Alfarma.
Ya saka hoton a shafinsa na Instagram inda masoyansa da yawa suka yaba.
A baya, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Hafsat Idris ta yiwa kanta Addu’ar Allah ya kawo ma ‘yan gaba, bayan da ta aurar da diyarta.