Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad wanda ake kira ko kuma ya nada kanshi, Sarkin Waka, kenan a wannan hoton sanye da jajayen kaya ga kuma yaronshi kusa dashi, cikin kayatacciyar motarshi ta wasa, itama kalar jaa, me fasalin BMW.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Hoton nasu ya kayatar, muna musu fatan Alheri.