Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan lokacin da yake rabawa wasu mutanenshi wayoyin iphone da Samsung Galaxy na musamman, masu dan karen tsada wadanda aka rubuta sunanshi a jiki, Bayan rera wakar Hausa, Nazir yayi suna wajen saka kaya, takalma da hawa motoci masu tsada.