fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Nazir Sarkin Waka ya bada hakuri bayan kuskuren Rubuta Good maimakon God akan ta’aziyyar Mahaifin Ali Nuhu

A jiyane dai muka kawo muku labarin rasuwar mahaifin tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu Sarki.

 

Abokan aikin Ali da dama sun hau shafukansu na sada zumunta inda suka tayashi Alhinin rashin da yayi.

Hafsat Idris na daya daga cikin wamda suka saka dakon Rasuwar Mahaifin Ali Nuhu, kuma Nazir Sarkin Waka ya rubuta a kasan sakon na Hafsat cewa ” Ow Good Allah ya bashi hakurin rashi”

 

Saidai daga baya ya bayyana cewa a masa Afuwa, God yaso ya Rubuta ba good ba, kuskuren Rubutune.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.