fbpx
Monday, August 8
Shadow

NCDC ta karya ta shan manja na magance cutar coronavirus

Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka ta Najeriya, NCDC, ta mayar da martani ga rahotannin da ke cewa shan manja na iya warkar da corona tare da hanata ya duwa.

A ‘yan kwanaki kadan Rahotanni sun bayyana cewa shan manja ga mai fama da corona na taimakawa wajan hana yaduwar cutar coronavirus ga mutane.

Sai dai cibiyar dakile yaduwar cututtuka  NCDC ta karya ta lamarin tare da cewa soki burutsune kawai.

Bayanin hakan na kunshe ne ta cikin shafin hukumar wanda ta wallafa ta cikin shafinta na kafar sadarwa, inda ta hori mutane da suyi watsi da batun wanda ta kirashi mara tushe, sannan tai kira da mutane subi ka’idojin da Jami’an lafiya suka bayyana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.