Sunday, June 7
Shadow

Neymar ya amince ya koma Barcelona

Dan wasan gaba na PSG ya aminta cewa zai koma Barcelona a cewar manema labarai na Sport. Barcelona ta gaza dawo da dan wasan a kakar wasan bara amma zata kara gwada siyan shi a wannan shekarar.
Babban dalilin dayasa zasu Kara gwada siyan dan wasan Brazil din shine Messi yana son buga wasa tare da shi. An yarda cewa neymar bai aminta da sabuwar kwangilar da PSG ta mai ba tun October.
Barcelona sun tattauna da Neymar ta hanyar wakilan shi, cewa Neymar yana so ya dawo la liga. Neymar mai shekaru 27 ashirye yake da ya aiwatar da koma meye in har zai koma Barcelona.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *