fbpx
Monday, March 1
Shadow

Neymar ya samu rauni yayin da PSG ta lallasa Caen daci 1-0

Neymar ya bar filin wasa ba tarr da an canja shi ba bayan daya samu rauni a wasan da Paris Saint German ta lallasa Caen daci 1-0 a gasar kofin kasqr Faransa.

Dan wasan Brazil din yajagoranci kungiyar a wasan saboda Marquinhos da Presnel Kimpembe duk basu hallaci wasan ba, yayin da har suka yi musayar kalamai da Steev Yago saboda sun bugi shi har sau biyu a cikin muntina uku wanda hakan yasa ya samu rauni kuma ya fusata.

A karshe dai an tashi wasan ne PSG nacin Caen 1-0 ta hannun Moise Kean wanda Neymar ya taimaka mai wurin zira kwallon a minti na 49.

Neymar works off as PSG beat Caen 1-0

PSG zata damu sosai akan raunin da Neymar ya samu saboda yazo daidai da zasu buga wasa tsakanin suda Barcelona ranar talata a gasar zakarun nahiyar turai.

Neymar walked off the pitch without waiting to be substituted after being on the receiving end of a series of fouls during Paris Saint-Germain’s 1-0 French Cup win at second-tier Caen on Wednesday, as Kylian Mbappe replace him.

The Brazil attacker, captaining PSG with Marquinhos and Presnel Kimpembe absent, was fouled twice in the space of three minutes as was visibly upset after the second foul, by Steeve Yago, exchanging words with the Caen player.

Nevertheless, PSG will be worried, with their Champions League last-16 first leg against Barcelona at the Camp Nou on Tuesday.

The Cup holders did enough to win despite finishing the game without their stand-in skipper, as Moise Kean’s 49th-minute goal, assisted by Neymar, proved to be the winner.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *