fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ni babban abokin kirostoci ne>>Tinubu

Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa yana daya daga cikin manyan abokan kiristocin a kasarnan.

 

Tinubu ya bayyana hakane yayin ganawa da mabiya cocin Pentecostal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  'Yan sandan DSS kwalaben magani biyu suke ba Nnamdi Kanu a madadin bakwai daya kamata su bashi, cewar luyan IPOB

Leave a Reply

Your email address will not be published.