Babban Faston cocin RCCG, Adeboye ya bayyana cewa shi bai cewa kirista su sayi bindugu ba.
Hakan ya biyo baya ne bayan rahotanni sun bayyana cewa faston yace yanzu harin da aka kai masu wuta kan wuta ne domin fa zasu fara ramawa.
Amma yanzu faston yace shi ba manufar shi kenan ba saboda haka a daina cewa yace su sayi bindugu domni annabi Samson ba kashe mutane yayi ba wa’azi yayi masu.
Kuma yayi kira ga kirista cewa kar suji tsoro kan hare haren da ake kai masu cu cigaba da zuwa wuraren bauta.