fbpx
Thursday, February 9
Shadow

“Ni baturene kuma musulmi: Ina Alfahari da addinina”

Wannan baturen me suna Christopher John George ya matukar burge mutane kuma akai ta mai addu’o’in fatan Alheri bayan daya bayyana cewa shi baturene kuma muslmi kuma yana alfahari da addininshi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Christopher ya bayyana a dandalinshi na sada zumunta cewa:
“Sunana Chiristopher John George. Ni baturene kuma musulmi. Ina matukar son addinina, ni baturene kuma ina rayuwa irin ta turawa, hakan baici karo da addini naba saboda nasan yadda nike rayuwa a matsayin bature kuma musulmi”
Muna mishi fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Har yanzu ana ci gaba da tono mutane daga karkashin baraguzan gine-gine a Turkiyya sakamakon girgizar kasa mai karfin 7.8 a ma'auni da ta kashe mutane sama da 11,000 a kasashen Turkiyya da arewacin Siriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *