fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ni da Mazana 4:Matar Gwamnan Kaduna ta wallafa Kayatattun hotuna

Matar gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ta wallafa kayatattun hotunanta tare da mijin nata, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai har kala 4.

 

Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda take murnar cika shekaru 35 da yin aure da mijin nata.

 

Ta rubuta sakon cewa ni da mazana 4 kuma duka ina sonsu, babu nuna banbanci.

 

Wani ya tambayeta cikin Raha ta bashi sunan mazajen nata kuma ta gaya masa cewa sunansu, Nasir, Naseer, Nasr, da Nasiru.

 

A watan Augusta ne gwamnan da matarsa suka yi murnar cika shekaru 35 da yin Aure.

 

Masoyan sun hadune a watan Augusta na shekarar 1976 a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria sannan suka yi aure a watan Augusta na shekarar 1985. Allah ya albarlacesu da ‘ya’ya hadda jikoki.

First lady of Kaduna State Hadiza El-Rufai on Monday shared pictures on Twitter, representing significant moments in her 35-year-old marriage to Governor Nasir El-Rufai.

Karanta wannan  Na gaji da daukar nauyin kaina aure nake nayi, cewar tauraruwar Nollywood

 

Mrs El-Rufai professed unwavering love to her husband in the tweet.

 

“With my four husbands. I love them equally. #NoPartiality,” she wrote.

 

When asked jokingly by a Twitter user @mustaphahodio to give the names of her ‘husbands’, the first lady replied: “Nasir, Naseer, Nasr and Nasiru.”

 

El-Rufai and wife celebrated their 35th wedding anniversary in August.

 

The duo met in August 1976 as pre-degree students at Ahmadu Bello University, Zaria and got married on August 17, 1985. Their marriage is blessed with children and grandchildren.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.