fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ni idan kuka zabeni shugaban kasa ba za’a dade ba cikin shekaru 2 zaku ga aiki da cikawa>>Chris Ngige

Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana cewa cikin shekaru 2 za’a ga aiki idan aka zabeshi shugaban kasa.

 

Ngige ya bayyana cewa, ya cancanci zama shugaban kasa dan zai iya magance matsalolin Najeriya.

 

Ya kara da cewa, alamu sun nuna cewa, jam’iyyarsu ta APC ce zata lashe zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Nasan ku jajirtattu ne ku riga kora 'yan bindiga idan sun kawo maku farmaki, Gwamnan jihar Ondo ya fadaw 'yan jiharsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.