fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

“Ni macece yanzu”>>Inji shahararren Dan Daudu, Bobrisky

Shahararren Dan Daudun nan mai suna Idris Okuneye wanda akafi sani da Bobrisky ya bayyana cewa shi mace ne yanzu.

Inda ya kara da cewa ya rigada yayiwa sassan jikinshi tiyata a wurare daban daban wanda ba za’a iya mayar dasu yadda suke ba.

Saboda haka ko kotu akaje a yanzu saita shaide shi cewa shi mace ce yanzu. Ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.