fbpx
Monday, June 27
Shadow

Ni naci zabe a shekarar 2019 APC suka min kwace>>Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa a shekarar 2019 shine ya lashe zaben shugaban kasa amma jam’iyyar APC ta masa kwace.

 

Atiku yace shi ‘yan Najeriya suka zaba amma aka yi amfani da karfi da duk wani abinda gwamnati zata iya aka masa kwace.

 

Saidai yace a shekarar 2023 ba zai bari hakan ta sake faruwa dashi ba.

 

Atiku ya bayyana hakane yayin ganawa da wakilan PDP da zasu yi zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar reshen jihar Kaduna.

Presidential aspirant on the platform of the People’s Democratic Party (PDP) and former Vice President, Alhaji Atiku Abubakar has said that he won the 2019 Presidential election but was robbed of the mandate by the All Progressive Congress (APC).

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Kwankwaso ya ziyarci gwamna Wike a jihar Rivers

 

He alleged that the APC denied him.the mandate given to him by voters in 2019 using power of incumbency and the instrument of the Federal Government.

“Under no circumstance will that be allowed to repeat itself again in the 2023 elections should the party give me the mandate to contest,” he said.

 

The Waziri Adamawa was speaking to Kaduna PDP delegates at the party Secretariat on Tuesday night.

“Give me your votes again like tyou did in 2018, I assure you that I will not disappoint you,” he pleaded.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.