fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Nifa irin wannam budurwar ko bata Sallah inaso>>Wani Matashin daya kamu da soyayya

Wani matashin ds ya ga wata budurwa yana so, ya bayyana cewa, ko bata Sallah shi yana sonta.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda lamarin ya jawo cece-kuce, saidai da caccaka ta masa yawa, yace ai ba’a hana auren wadda bata sallah ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.