fbpx
Monday, August 15
Shadow

Nifa saina sauya sheka a wannan kakar, Cristiano Rondo ya nanatawa Manchester United

Tauraron dan wasan tamola dake fafataw gasar Firimiya, Cristiano Rondo ya fadawa kungiyarsa ta United cewa zai sauya sheka wannan kakar.

Ya bayyanawa kungiyar hakan ne yayin da suka gana da Carrighton, amma duk da haka dai kocinsa yace ba zai sayar da shiba.

A kwanakin baya Ronaldo ya fadawa kungiyar ra’ayinsa nason sauya sabod ba zasu buga gasar zakarun nahiyar turai ba a mama mai zuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.