fbpx
Monday, August 15
Shadow

NNPC ta sace biliyan 10 na tallafin man fetur>>Inji Majalisa

Majalisar wakilai ta zargi kamfanin mai na kasa, NNPC da sace Biliyan 10 na tallafin man fetur.

 

Dan hakane ma majalisar ta kafa wani kwamiti na musamman da zai yi bincike kan yanda aka kashe kudin tallafin man fetur tsakanin shekarar 2017 zuwa 2021.

 

Dan majalisa daga jihar Edo, Sergius Ogun ne ya gabatar da wannan kudiri a gaban majaliaar kuma ta amince dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.