Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Osun ya gargadi mabiyansu cewa karfa a yaudaresu su zabi APC ko PDP a farfajiyar zaben gwamna.
Inda yace don ya samu labari jam’iyyar mulki ta APC na shirin sayen kuru’u domin tayi nasara, amma bai san shirin da PDP tayi ba.
Inda yace su zabi NNPP domin dan takararsu zai tsaya yayi masu aiki tukuru saboda shine matashi a cikin ‘yan takarar dake neman gwamnan jihar.