fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Nuna karfi ba zai taba baku shugaban kasa ba a 2023, ku bimu da lalama>>Junaidu Muhammad ya gayawa Inyamurai

Tsohon dan majalisa a jamhuriya ta 2, Dr. Junaid Muhammad ya baiwa Inyamurai shawarar cewa a Tsarin Dimokradiyya ba’a wa mutane karfa-karfa.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawarsa da Sunnews inda yace kisan ‘yan Arewa da basu da alaka da masu mulki da IPOB suka yi ba zai sa su samu mulki a 2023 ba.

 

Yace neman kuri a ake a kuma yi kokarin lallasar mutane. Yace amma idan karfi suke son nunawa to su nuna mu gani idan zasu yi nasara.

The only option to assume power is to persuade other people who have a stake in that power. Persuasion is the only way. But, you can’t think that killing of unfortunate northerners in Umuahia, attacking them in Port Harcourt using IPOB  or hid under EndSARS protest to kill people who don’t have anything to do with shenanigans or who exercise the power of who gets what will give you power. No, it won’t. In a democracy, the only way is to persuade people to vote for you. But if you think you can do it by force we will wait and see how it goes.

Leave a Reply

Your email address will not be published.