fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Obasanjo ya goyi bayan gwamna Yahya Bello ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023

A yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan wanda zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023, Dan gidan tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo watau, Olujonwo Obasanjo ya bayhana goyon bayansa ga gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello.

Olujonwo ya bayyana Gwamna Yahya Bello a matsayin wanda zai zamarwa matasa jagora wajan samun shugabancin Najeriya.

Ya bayyana cewa an bar matasa acan baya duk da yake cewa sune ke da yawa kuma ake amfani dasu wajan kaiwa ga matakan Mulki.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Kamfanin mai na kasa, NNPC yace a shirya sayen Man fetur din da tsada

Karanta wannan  Ka gaggauta ajiye mukamin shugaban kungiyar kamfe ta Tinubu da APC ta baka, shugaban kirista ya fadawa gwamna La Long

“You must remain resolute, stoic and not give in to intimidation, name-calling or sort. Your audacity is a big reawakening to Nigerian youths and this has given us more hope and confidence today”.

 

Responding, Bello thanked Olujonwo Obasanjo for the visit and words of encouragement. He said when it is time for him to run, he was sure the youths demographic which he represents will give the needed support.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.