Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya caccaki dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar imda yace dan kudu yake goyon bayan ya zama shugaban kasa.
Obasanjo yace kada a biyewa son zuciya, ayi abinda ya kamata da zai amfani kowa.
Ya bayyana hakane a karshen mako yayin da kabilar Tiv suka kai masa ziyara.