Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oahiomole ya bayyan dalilin dayasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu zai maye gurbin Buhari a shekarar 2023.
Tsohon gwamnan jihar Edon ya kara da cewa a jihar Osun ma Oyetole zai yi nasara a ranar 16 ga watan Yuli a zaben gwamnoni.
Oshiomole, wanda ke neman takarar sanata a jihar Edo yace tabbas Atiku zai fadi domin sun bata siyasar su.
Amma Tinubu ne zai yi nasara ya lashe zabe kuma ya doke Atiku ya maye gurbin Buhati a Villa.