fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Osibanjo shi ne maci amana mafi muni a tarihin dimokuradiyyar mu>> Adamu Garba

Adamu Garba ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter inda yace;

Siyasa ita ce kasuwanci mafi tsanani a cikin al’umma. Ba a tsammanin duk wanda ke da ƙarancin ɗabi’a a kusa da ita.

Kwanaki 171 da ya kwashe yana mulkin kasar nan ba tare da shugaba Buhari ba saboda rashin lafiya, dukkan ayyukansa ya yi su karara domin bayyana shugaban kasa a matsayin wanda ya gazawa.

Ya yi duk mai yiyuwa da fatan ba a dawo da shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.

Ya ci amanar shugaba Buhari a duk wata dama da ya samu.

Wanda ya ci amanar shugaba Buhari wa kuke ganin ba zai iya cuta ba?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *