Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo na shan matsi kan ya janye daga takarar shugaban kasa da yake nema a APC.
Wasu dattawa daga jihohin Yarbawa ne suka nemi ya janye ya goyawa Bola Ahmad Tinubu baya.