Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo tare da karamin ministan mai, Ibe Kachiku yaci gaba da rangadin gidajan mai daya fara jiya a birnin Legas dan ganewa idanunshi irin yanda jama’a suke fama da wahalar sayan man fetur.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Osinbajo ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya cewa gwamnati na iya bakin kokarinta dan ganin cewa wannan wahalar man tazo karshe cikin ‘yan kwanakinnan bada dadewaba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});