fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Osinbajo ya je jihar Bauchi nemab kuri’ar Delegates

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya je jihar Bauchi neman kuri’ar wakilan jam’iyyar APC da zasu zabi gwanin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.

 

A yau, Talata ne Osinbajo ya sauka a Bauchi inda ya fara da kaiwa me martaba sarkin Bauchi, Alhaji Rilwanu Suleiman Adamu ziyarar ban girma.

 

Sannan kuma ya kai ziyara kabarin marigayi, Alhaji Tafawa Balewa.

 

Osinbajo ya fitone daga Gombe inda a can ma ya gana da wakilan APC din.

aspirant under the ruling All Progressives Congress (APC) Prof Yemi Osinbajo is meeting delegates in Bauchi ahead of the APC presidential primary election.

Osinbajo who touched down in Bauchi airport at about 10:20am on Tuesday, paid respect to the Emir of Bauchi, Alhaji Rilwanu Suleiman Adamu, from where he visited the tomb of Nigeria’s first Prime Minister, Abubakar Tafawa Balewa.

Karanta wannan  WATA SABUWA: Buhari ya saka hannu kan dokar da ta tanadi: A rika cire haraji a cikin kudin kiran waya domin tarawa a rika biyawa nakasassu kudin asibiti

The Vice president is expected to later meet with Bauchi APC delegates at Hazibal Event Center, Bauchi where delegates accreditation is ongoing.

Recall that the vice president had earlier visited a neighbouring state, Gombe, where he met with the State governor and other delegates to solicit for their votes in the APC presidential primary.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.