Jaridar The Cable da kudanar da zaben shugaban kasa na jin ra’ayin jama’a tsakanin wasu ‘yan takara data zaba.
‘Yan takarar data zaba sune Farfesa Yemi Osinbajo, Bola Ahmad Tinubu, Rotimi Amaechi, da Yahya Bello.
A sakamakon zaben gwajin, Osinbajo ne ya zo na daya sai Rotimi Amaechi na bin bayansa, sai kuma Tinubu ya zo na 3 yayin da Yahya Bello ya zo karshe.
Osinbajo wins TheCable Twitter poll on preferred APC presidential candidate#TheCableIndex#OsinbajoDeclares pic.twitter.com/uKxqI6bpKM
— TheCableIndex (@thecableindex) April 12, 2022