fbpx
Monday, August 15
Shadow

Osinbajo ya mika sakon godiyarasa ga daukacin al’ummar Najeriya da suka taya shi da addu’ar samun sauki bayan anyi masa tiyta

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya mika sakon godiyarsa ga daukacin al’ummar Najeriya kan addu’ar samun sauki da suka yi masa.

Osinbajo ya mika sakon ne yau ranar lahadi a babban birnin tarayya Abuja a shafinsa na kafar sada zumunta.

A ranar 16 ga watan Yuli ne aka yi masa tiyata a kafarsa bayan ya samu rauni wasan kwallon squash.

Kuma ya mika sakon godiyarsa ga jajirtattun likitocin jihar Legas da suka yi masa tiyatar ya samu sauki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.