fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Paris Sainte German ba zata roki Neymar ko Mbappe dasu sabunta kwantirakin su ba>>Darektan PSG, Leonardo

Darektan wasanni na kingiyar zakarun kasar Faransa ta Paris Saint German, Leonardo ya bayyana cewa kungiyar PSG ba zata roki zakarun yan wasan ta da suk sabunta kwantirakin su a kungiyar ba, wato Neymar da Mbappe.

Neymar da Mbappe sun mashahuran yan wasan tamola a tarihi kuma kwantirakin su a PSG zai kare ne a kakar 2021/ 2022, yayin da har yanzu basu yi magana akan sabunta kwantirakin nasu ba.

Leonardo na fata cewa zakarun yan wasan suna jon dadin kasancewar su a PSG kuma zasu amince da sabunta kwantirakin su a kungiyar, duk da cewa yace ba zasu roki daya daha cikin su daya sabunta kwantiraki ba.

PSG will mo beg Neymar and Mbappe to stay>>Leonardo

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Paris Saint German sporting director Leonardo has admitted that the French champions will not beg star players Kylian Mbappe and Neymar to stay at the club and extend their current contracts.

The duo, who are both considered as two of the world’s best players, are out of contract at the end of the 2021-22 season and are yet to commit their futures to the Ligue 1 side.

Despite that, Leonardo is hopeful that they are both happy in the French capital and will extend their contracts soon.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.