fbpx
Friday, December 2
Shadow

Paul Pogba”Lokacin shauki mafi girma dana tsinci kaina a ciki shine yin ido biyu da Ka’aba. In ji Paul Pogba a lokacin da aka tambaye shi lokaci shauki mafi girma a rayuwar sa

Paul Pogba 🗣️ “Lokacin shauki mafi girma dana tsinci kaina a ciki shine yin ido biyu da Ka’aba. In ji Paul Pogba a lokacin da aka tambaye shi lokaci shauki mafi girma a rayuwar sa.

[Fagen Wasanni]

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Hankalin Ronaldo ya rabu, Man Utd na tattaunawa kan Gakpo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *