fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

“PDP power APC yunwa”>>inji A’isha Haruna Kalo

Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Haruna Kalo, ta saka wannan hoton na tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar daya koma jam’iyyar PDP daga APC  tare da shugaban kungiyar. Ahmed Makarfi, inda ta nuna goyon baya ga jam’iyyar ta PDPn ta hanyar rubuta “PDP power APC yunwa”, aikuwa da alama wasu masoyanta abin baimusu dadiba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


Nan wasu suka fara fadin cewa basu yadda da wadannan kalamai nataba.

Gadai wasu daga cikin ra’ayoyin mutane akan wannan batu:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Dakarun Sojojin Saman Nijeriya Sun Yi Babbar Nasara Akan ‘Yan Boko Haram

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.