Wani Fasto dan Najeriya dake da coci a kasar Malawi, Rev. Fr Kelvin Ugwu ya bayyana cewa, PDP shedaniyar jam’iyya ce.
Ya bayyana hakane wai saboda ta baiwa Atiku Abubakar takarar shugaban kasa wadda yace yana goyin bayan kisan Deborah.
Ya baiwa matasan Shawarar su zabi wanda ya dace a shekarar 2023.