fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

PDP sun yi watsi dani>>Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya koka

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya koka da cewa jam’iyyar sa ta PDP ta yi watsi dashi.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da Kwamitin PDP wanda tsohon kakakin majalisar Dattijai,  Sanata Bukola Saraki ya jagoranta suka kai masa ziyara.

 

Wata majiya daga ganawar ta bayyanawa Thisday cewa Jonathan yace PDP ta barshi ba tare da bashi wani mukami ba. Yace dalili kenan da APC ke kokarin ganin ta kwaceshi.

 

A baya dai tawagar APC wadda Gwamna Buni na Yobe ya jagoranta ta Kaiwa Tsohon Shugaban kasar ziyara, duk dai sun bayyana cewa ba neman sa suke ya tsaya takara ba.

Karanta wannan  An kama wasu samari 2 da sukawa yarinya ne shekaru 2 fyade a jihar Kebbi

 

Jonathan ya kara da cewa dalili kenan da ya kkma gefe dan kar ya shiga harkokin PDP din ya musu karfa-karfa.

 

“Jonathan said that now that the PDP has sent a high-power delegation to him, led by the former Senate president, he would make himself available to the party, be it for reconciliation, party building, and any other responsibility. He said he is ready to play any role.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.