fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

PDP ta bukaci gwamnatin shugana Buhari ta gudanar da bincike akan tsohon shugaban soji, janar Burtai kan satar kudin makamai daya yi

Jam’iyyar PDP ta bukaci gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari data gudanar da bincike akan shugaban sojoji, janar Burtai.

PDP ta bayyana haken ne bayan da hukumar ICPC ta kwace kudade a hannunsa har naira biliyan 1.85 wanda ake sa ran na makamai ne ya sata.

Kuma hadda motocin alfarma duk a gidan nasa da kuma gidan wani mutun wanda duk yace na Burtai ne kayayyakin miliyoyin kudin da aka gani a hannunsa.

Kuma ana kyautata kudaden da Buhari ya bayar ne don a sayi bindugu a yaki Boko Haram dasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.