fbpx
Thursday, September 29
Shadow

PDP ta fadi zaben shugaban kasa warwas saboda rikicin gida, cewar APC

Jam’iyyar APC ta bayyana cewa dan takatar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya fadi zaben shugaban kasa na shekarar 2023 warwas.

Mai magana da yawun kungiyar dake yiwa APC yakin neman zaben ne ya bayyana hakan a yau ranar juma’a wato Mr Bayo Onanuga.

Inda yace rikicin gida na jam’iyyar PDP ne yasa Atiku Abubakar zai sake fadi zaben shugaban kasar Najeriya kamar yayi a baya.

A karshe yace gwamnan PDP na jihar Rivers, Nyesom Wike ne sanadiyyar rikicin gidan nasu wanda yaketa fafutuka kan tsige shugabansu Iyorchia Ayu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.