fbpx
Sunday, August 7
Shadow

PDP ta gargadi Bola Tinubu cewa hanzartawa zuwa Abuja daya yi bashi zai hana APC ta fadi zabe a jihar Osun ba

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya hanzarta zuwa babban birnin tarayya don ganaw da masu hannu da tsaki a APC kan zaben gwamnan jihar Osun.

A ranar asabar ne PDP ta bayyana masa hakan inda tace al’ummar Osun ba zasu yi APC ba kuma hanzartawar shi zuwa  babban birnin tarayya bashi ne zai sa Oyetola yayi nasara ba.

Hukumar zabe dai ta bayyana cewa PDP ce ke kan gaba yayin da take shirin kammala kirga kuru’un.

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Kuma zata sanar da sakamakon bada dadewa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.