fbpx
Friday, July 1
Shadow

PDP za ta gabatarwa da Atiku shaidar lashe zaben fidda gwani

Jam’iyyar PDP zata gabatarwa da dan takararta na shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da shaidar lashe zaben da yayi.

 

Sakataren yada labarai na jam’iyyar, Hon. Debo Ologunagba ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar.

 

Yace ana gayyatar duk masu ruwa da tsaki a jam’iyyar wajan baiwa Atiku da shaidar wadda za’a yi a gobe, Laraba idan Allah ya kaimu.

The statement partly read, “the National Working Committee (NWC) of the Peoples Democratic Party (PDP) invites all our governors, governorship candidates, presidential aspirants, members of the Board of Trustees, members of the National Assembly, all other candidates of the party and all critical stakeholders to the special ceremony of the presentation of certificate of return to our presidential flag bearer, Atiku Abubakar.

“It is scheduled to hold on Wednesday, June 1, 2022, by Noon at NEC Hall, PDP National Secretariat, Wadata Plaza, Abuja.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.