fbpx
Thursday, August 18
Shadow

“PDP zata iya tsayar dani a matsayin dan takararta domin na ceto Najeriya daga mawuyacin halin data ke ciki”>>Peter Obi

Tsohon gwamnan jihar Anambra dake neman takarar shugabancin Najeriya, Peter Obi ya bayyana cewa jam’iyyar PDP zata tsayar da gwarzo wanda zai iya ceto kasar daga mawuyacin halin datake ciki.

Obi ya bayyana hakan ne bayan an bashi fom din neman takarar inda yace wasu daga cikin masu neman takarar har sun fara kai ziyarce-ziyarce jihohin Najeriya domin suyi nasara.

Kuma shima tawagar shi sun fara yi mai yakin neman zaben watakila ma shi jam’iyyar zata tsayar, amma ba babu wanda yasani kuma suna cigaba da tattaunawa domin a tsayar da wanda zai daga tutar PDP a zaben 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published.