Peter Obi da Datti Baba Ahmad sun je neman tabarraki wurin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo.
Tsohon gwamnan jihar Anambran tare da tasohon dan majalissar wakilan sun kasance ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party.
Kuma sun kaiwa Obasanjo ziyara ne a gidansa dake jihar Ogun tare da babban fasto Trinity.
Kum ziyarar ba zata wuce neman shawara kan zaben shekarar 2023 ba.