Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi ya tafi kasar Egypt dan gano irin yanda suke gudanar da mulkinsu.
Yace zai mayar da hankali ga bangaren Ilimi, Kudi, da Tsare-tsare.